• Breaking News

  Monday, November 23, 2015

  Abubakar Audu Dan Takarar APC a Kogi Yayi Aman JINI kamin ya RASU.


  Abin firgitarwa ne game da labarin dake fitowa daga kogi cewar dan takarar gwamna na jam iyyar APC ya rasu jim kdan bayan fadin saka makon zaben shi da aka yi.
  Tambayar da kowa keyi itace meyasamesshi? ko dama yana cikin rashin lafiya ne?.
  Kamar yadda muka samu labari Abubakar Audu ya rasu ne bayan yayi aman jini a nan cikin iyalansa, alokacin da abun ke faruwa yawan cin iyalansa sun rude ganin abinda ke faruwa, akokarinda suke na kai shi asibitine eai yayi halinsa.
  Wannan yasa wasu keta fadin albarkacin bakinsu na cewa kila yaci gubane a cikin abincinsa wasu kuma suce ai kawai lokacinsa ne yayi. Allah ya jikansa da rahamarsa ameen.

  No comments:

  Post a Comment