• Breaking News

  Monday, November 23, 2015

  Abubakar Audu dan Takarar Gwamnan Kogi ya rasu.


  Wannan labari ne mai girgizarwa ga mutanen kogi dama duk yan nigeria baki daya. Abubakar Audu yarasu ne jim kadan bayan an fadi sakamakon zaben sa da aka yi a kogi state wanda kuma shine ya cinye zaben.

  Duk kafar watsa labarai sunce ya rasune bisa wata rashin lafiya da ba a fayyace ba, Allah ya jikansa ya kuma rahamshe shi ameen.

  No comments:

  Post a Comment