• Breaking News

  Monday, November 23, 2015

  HOTUNA: Yadda kansa tafara maida tsohuwar Minister Nigeria Diezani Alison Maduekwe.

  Mun samu hotuna daga cikin hotunan tsohuwar minister din da aka kama a london bisa tuhumar halatta kudin haram da cin hanci da rashawa Mrs Diezani Alison Maduekwe.

  Daga cikin hotunan wanda wata jarida "The Boss" ta wallafa tsohuwar minister ta fadi cewar ita tayi aikintane tsakani ga Allah batre da nuna bambanci ba kuma tana daya daga cikin matan nigeria wayanda ke wahalar samu a zamanin yanzu.

  No comments:

  Post a Comment