ADADIN YAWAN SHEKARUN KOWANE DAGA CIKIN ANNABAWA A DUNIYA.
Adam (A.S) - shekaru 1000
Nuhu (A.S) - shekaru 950
Shuaib (A.S) - shekaru 882
Saleh (A.S) - shekaru 586
Zakaria (A.S) - shekaru 207
Ibrahim (A.S) - shekaru 195
Sulaiman (A.S) - shekaru 150
Ismail (A.S) - shekaru 137
Yakub (A.S) - shekaru 129
Musa (A.S) - shekaru 125
Ishak (A.S) - shekaru 120
Harun (A.S) - shekaru 119
Yusuf (A.S) - shekaru 110
Isa (A.S) - shekaru 95
ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) shekaru 63
Idan nayi kuskure to don Allah a gyara mani cikin shekarun dana fada kasan dan adam ajazi ne nagode.
Sunday, November 22, 2015
Home
Unlabelled
Kokasan adadadin shekarun kowane daga cikin Annabawan Allah kuwa?
No comments:
Post a Comment