• Breaking News

    Sunday, November 22, 2015

    Tunatarwa. Kaji tsoron Allah.

    Rayuwa haske ce, mutuwa kuma aya ce,hankali makaranta ce, ilimi kuma jagora ne, jahilchi kuwa duhu ne, Arziki kuwa jarabawa ce, talauci kuwa misali ne, duniya gida ce, lahira kuwa matabbata ce,kabari daki ne, kadafa mu manta mufa baki ne, kuma matafiya ne, shin ina muka zo bakontar ne? Kuma tawacce hanyace zamu koma? Allah kasa mudace da rahamar ka duniya da lahira!!!Ameen

    No comments:

    Post a Comment