Bikin Sallah: Akwai Yiwuwar Kai Harin Ta'addanci A Masallatai -DSS Unknown 9:06 AM Hukumar tsaro na farin kaya wato DSS ta tabbatar da cewa tana da bayanan sirri da ke nuna cewa akwai miyagu da suka shirya kai jerin ha... Read more No comments:
Hotunan Mawuyacin Halin Da 'Yan Gudun Hijira Ke Ciki A Sansaninsu Dake Garin Bama A Jihar Borno Unknown 8:42 AMHotunan Mawuyacin Halin Da 'Yan Gudun Hijira Ke Ciki A Sansaninsu Dake Garin Bama A Jihar Borno Sakamakon Karkatar Da Tallafin Da Ake Ba... Read more No comments:
Ya Dabawa Kishiyar Mahaifiyarsa Wuka A Ciki Unknown 8:32 AM A jiya Juma'a ne da misalin karfe sha daya na safe wani matashi dan kimanin shekaru 19 zuwa 20 me suna Sulaiman (Manu) ya caka wa kis... Read more No comments:
Babban Limamin Garin Yauri Ya Rasu Unknown 8:02 AM Babban Limamin Garin Yauri Ya Rasu Rahotanni daga garin Yauri a jihar Kebbi sun nuna cewa babban Limamin masallacin garin wato Malam Hass... Read more No comments:
Hanyoyi Goma Na Kyautata Zamantakewar Aure Unknown 7:56 AM الرحيم Yabo da godiya sun tabbatagaUbangijintalikai, Salati da sallamasuqaratabbatagawanda akaturoshi don yazamarahamagatalikai,... Read more No comments:
Shugaban Rundunar Sojojin Kasa, Janar TY Buratai Ne Ke Jagorantar Tsaftace Muhalli A Unguwar Nyaya A Safiyar Yau Unknown 7:53 AM Read more No comments:
Kwamishiniyar Mata Ta Jihar Kano Ta Rabawa Mutane Dubu Biyu Kayan Sallah Da Kudin Dinki Unknown 7:49 AM A yau ne kwamishiniyar mata ta jihar Kano, Hajiya Zubaida Dammaka take bikin baiwa mutane dubu biyu kyautar kayan sallah da kudin dinki... Read more No comments:
Mu Marawa Buhari Baya Don Ganin An Dawo Da Martabar Kasar Nan, Sakon Gwamna Ganduje Ga Al'ummar Nijeriya Unknown 7:43 AM Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga al'ummar Nijeriya da su marawa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buh... Read more No comments:
Rundunar 'Yan Sanda Ta Yi Wa Manyan Jami'anta Ritaya Unknown 7:41 AM Manyan jami'an 'yan sanda masu mukaman Mataimakan Sufeto Janar na Yan Sanda (AIG), an yi musu ritaya ne sakamakon kasancew... Read more No comments:
Comments