Babban Limamin Garin Yauri Ya Rasu
Rahotanni daga garin Yauri a jihar Kebbi sun nuna cewa babban Limamin masallacin garin wato Malam Hassan Na Wali Yauri ya rasu.
Ko a Shekaranjiya shi ya bada sallah a masallacin Sarki amma sai gashi an wayi gari ba shi.
No comments:
Post a Comment