• Breaking News

  Sunday, July 3, 2016

  Hanyoyi Goma Na Kyautata Zamantakewar Aure  الرحيم
  Yabo da godiya sun tabbatagaUbangijintalikai, Salati da sallamasuqaratabbatagawanda akaturoshi don yazamarahamagatalikai, annabinmuMuhammadu da iyalansa da sahabbansa da dukkanwaxandasukabisunnarsaharzuwaranarhisabi, Bayan haka:
  Waxannanmabuxai ne gudagoma, da nakewatsamikisu, -yake 'yaruwatamusulma- dominkisansu, kifahimcesu, sannankiyiaikidasu a cikingidanki, ketare damijinki da 'ya'yanki, da fatansamunzamantakewadaddaxa, da rayuwarwalwala, da rabauta da kumakwanciyarhankali. Allah ta'alahyanacewa:
  (وَمِنْ آياتِهِ أَنْ خَلَقَ لَكُمْ مِنْ أَنْفُسِكُمْ أَزْواجًا لِتَسْكُنُوا إِلَيْها وَجَعَلَ بَيْنَكُمْ مَوَدَّةً وَرَحْمَةً) [الروم: 21].
  Ma'ana: "Yana dagacikinayoyinsa: Yahalittamukudagakayukankumatankudominkunitsuzuwagaresu, kumayasanyaqauna da tausayi a tsakaninku" [Ruum: 21].
  Ina roqon Allah yasanyawaxannanmabuxansuzamamabuxanalkhairi, yakumaamfanar da mutanedasu, da kumake, Lallaishimaijinbayinsa ne, maiamsawa.
  MABUXINFARKO:Bin dokokin Allah mabuwayi da xaukaka; umurni da hani (taqawa), Allah ta'alahyanacewa:
  (يا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اتَّقُوا اللَّهَ وَقُولُوا قَوْلاً سَدِيدًا *** يُصْلِحْ لَكُمْ أَعْمالَكُمْ وَيَغْفِرْ لَكُمْ ذُنُوبَكُمْ وَمَنْ يُطِعِ اللَّهَ وَرَسُولَهُ فَقَدْ فازَ فَوْزًا عَظِيمًا) [الأحزاب: 70-71].
  Ma'ana: "Yakuwaxandasukayiimanikujitsoron Allah, kumakufaximagana ta daidai *** Zaiingantamukuaiyukanku, kumayagafartamukuzunubanku, Dukwandayayibiyayyawa Allah da Manzonsahaqiqayasamurabomaigirma" [Ahzaab: 70-71]. Saboda ta hanyarsamar da taqawar Allah ne kawaiUbangijizaiingantaaiyuka, yakumagafartazunuban da sukesanyamutumyazamomainauyinjikiwajenaikataxa'a, Sai hakanyahaifar da qarancinrayayyunaiyukamasuamfani a cikinmu'amalolitsakaninxaixaikunmutanengidaxaya. Itakuma (taqawa) itace:
  (أنْ تعمل بطاعة الله على نورٍ وهدى مِن الله رجاء رحمته، وأنْ تترك معصيته على نورٍ وهُدى مِن الله مخافة عذابه).
  Ma'ana: (Kayiaikiwajenbiyayyawa Allah, akanhaske da shiriyar da ta zodaga Allah, kana maifatansamunrahamarsa. Kuma ka bar savawa Allah, a bisahaske da shiriyar da ta zodaga Allah, kana maitsoronazabarsa).
  Yakebaiwar Allah! Ki jitsoron Allah dangane da mijinki da 'ya'yanki da sauranmutanengidanki. Idankikayihaka, Sai kirabauta da samunmabuxinfarkodagacikin "mabuxaigudagoma".
  MABUXI NA TAKWAS:LAZIMTAR HALIN KIRKI A LOKACIN DA MIJI BAYA GIDA, DA KOMAWA ZUWA GA WASA DA SAKEWA DA AIKI DA SABUBAN JAWO FARIN CIKI A LOKACIN DA YAKE HALARCE, Kuma kinisancimurtuqewa daxaurefiska a gabansa, koxaga masa sauti, koyawaitamagana.
  Kuma kinisancimatsanancinkishi; wandabashi da wanisababi, kokuma yin aikinbincikeakansa, Sabodawaxannandukkansugatarinsarerayuwaraurenitsattsiya ne, sabodaabindahakankeshukawa a cikinrayukanasamunshakkatsakaninma'aurata, da kumazatonaqarya. Allah (تعالى) yanacewa:
  {يَا أَيُّهَا الَّذِينَ آمَنُوا اجْتَنِبُوا كَثِيرًا مِنَ الظَّنِّ إِنَّ بَعْضَ الظَّنِّ إِثْمٌ وَلاَ تَجَسَّسُوا} [الحجرات: 12].
  "Yakuwaxandasukayi Imani kunisancidayawadagazato, lallaisashinzatozunubi ne, kadakumakuyibincike" [Hujuraat: 12].
  MABUXI NA TARA: KIYAYE SIRRI; Musammansirrin da ketsakaninma'aurata; Manzon Allah (صلى الله عليه وسلم) yace:
  «إِنَّ مِنْ أَشَرِّ النَّاسِ عِنْدَ اللهِ مَنْزِلَةً يَوْمَ الْقِيَامَةِ، الرَّجُلَ يُفْضِي إِلَى امْرَأَتِهِ، وَتُفْضِي إِلَيْهِ، ثُمَّ يَنْشُرُ سِرَّهَا».
  Ma'ana: "Lallaiwandayafisharrinmatsayi a wajen Allah ranartashinalqiyamah shine Mutumin da zaisadu da matarsa, itama ta sadu dashi, sa'annansaiyayaxasirrinta", [Sahihu Muslim, lamba: 1437].
  Kuma kadakiyiizinigawanikanshigagidanki; dagacikinwaxandaMijinkibaya son shigansa, sai da izininsa,kokumakiriqayaxasirrinsa.
  Hakakumakiyayedukiyadagalalatawa da sakaci da ballagaza,
  Da kiyaye 'ya'yadagatozartuwa da vata, da kumamummunantarbiya; wannankumazaikasance ne da yinkyakkyawiyartarbiya a garesu, da nisantar da sudagamunananabokai. Kuma yana da muhimmancingaskekiriqakwaxaitar da su, akansallah, da kiyaye ta, da gabatar danasihohia garesu, tare da tsayuwaakankyawawanmatsayaa wassuyanayinaxaguwarhankali da mutanengidankaiyasamunkansu a cikinsu, da yinhaqurikanmusibakojarrabawarrayuwa, tare da dangana da abinda Allah ta'alah y araba yabaiwaMutum. Yazocikinhadisi, Manzon Allah (صلى الله عليه وسلم) yace:
  «عَجَبًا لِأَمْرِ الْمُؤْمِنِ، إِنَّ أَمْرَهُ كُلَّهُ خَيْرٌ، إِنْ أَصَابَتْهُ سَرَّاءُ شَكَرَ، فَكَانَ خَيْرًا لَهُ، وَإِنْ أَصَابَتْهُ ضَرَّاءُ، صَبَرَ فَكَانَ خَيْرًا لَهُ، وَلَيْسَ ذَاكَ لِأَحَدٍ إِلَّا لِلْمُؤْمِنِ».
  Ma'ana: "MamakinlamarinMumini; lallailamarinsadukkansaalkhairi ne,Idanabinfaranra rai ya same shisaiyayigodiya; saiyazame masa alkhairi, Idankumaabincutuwaya same shisaiyayihaquri; saiyazame masa alkhairi, WannankumabayakasancewagawaniidanbaMuminiba", [Muslim, lamba: 2999]. Da littafinSahihuIbnu-Hibban, lamba: 2896.
  MABUXI NA GOMA:TSARKAKEGIDA DAGA ABUBUWAN KYAMA DA ABUBUWAN SAVO; MisalinKayankixa da waqa (music), da hotuna da finafinai, da sauransu. Hakakumashantaba, da kayanmaye, da giba, da annamimanci. Idankumaakwaisashinwaxannan a gidanki to saikiyiiyaqoqarinkiwajenyaqarrankiakanbarinsu, da gusar da su, da fitar da sudagacikingida, da tausasawa, da hikima, da wa'azimaikyau, Allah (تعالى) yanacewa:
  "KayikirazuwagahanyarUbangijinka da hikima da wa'azimaikyau, kumakayijayayya da su da abindayafikyau" [Nahl: 125].
  Saboda Allah (تعالى) yanacanzamunanasudawokyawawa, kumayanakarvartubanwandaya tuba, kumayamayar da lamarizuwagareshi, Allah (تعالى) yanacewa:
  "Saidaiwandaya tuba, yakumayi Imani, sannanyaaikataaikinakwarai, to, waxannankam Allah yanacanzamunanansuzuwamasukyau, kuma Allah yakasance Mai gafara ne Mai rahama" [Alfurqan: 70].
  'Yar'uwata Mai tsada..
  Waxannanmabuxai ne gudagomamasutsadamasumuhimmanci, Ina roqon Allah (تعالى) yasa, suyimikijagorazuwagairinrayuwar da kike fatansamunta, da kumanasarar da kike mafarkintabbatuwanta, a wurin ZAMANKI, tare da MIJINKI, DA 'YA'YANKI, DA MUTANEN GIDANKI.

  No comments:

  Post a Comment