• Breaking News

  Sunday, July 3, 2016

  Kwamishiniyar Mata Ta Jihar Kano Ta Rabawa Mutane Dubu Biyu Kayan Sallah Da Kudin Dinki


  A yau ne kwamishiniyar mata ta jihar Kano, Hajiya Zubaida Dammaka take bikin baiwa mutane dubu biyu kyautar kayan sallah da kudin dinki wanda ake gudanarwa a dakin taro na Mambayya dake unguwar Gwammaja.
  Taron ya samu halartar manyan jami'an gwamnatin Kano kamar Sakataren gwamnati da kwamishinan kudi da shugaban jamiyyar APC na Dala da shugabannin 'Social Media' na jiha da na zone da sauran jama'a da dama.
  No comments:

  Post a Comment