• Breaking News

    Sunday, July 3, 2016

    Rundunar 'Yan Sanda Ta Yi Wa Manyan Jami'anta Ritaya



    Manyan jami'an 'yan sanda masu mukaman Mataimakan Sufeto Janar na Yan Sanda (AIG), an yi musu ritaya ne sakamakon kasancewar suna gaba da sabon Sufeto Janar na 'Yan Sanda da aka nada.
    Ga jadawalin wadanda aka yi wa ritayar
    1 Bala A Hassan
    2.Yahaya Garba Ardo
    3. Irmiya F Yarima
    4. Danladi Y Mshebwala
    5. Tambari Y. Mohammed
    6..Bala Magaji Nasarawa
    7. MUsa Abdulsalam
    8. Adisa Bolanta
    9. Mohammed J Gana
    10. Umaru Abubakar Manko
    11. Lawal Tanko
    12. Olufemi A. Adenike
    13. Johson A Ogunsakin
    14. Adenrele T. Shinaba
    15. James O. Caulcrick
    16 Olufefemi David Ogumbayode
    17. Edgar T Nanakumo
    18. Kalafite H. Adeyemi
    19. Patrick D Dokumor
    20. Mbu Joseph Mbu
    21. Sabo Ibrahim Ringim
    Dukkansu dai 21 suna gaban Sufeto Janar din na yanzu, kuma sune na karshe a tsarin samun horo na mussaman na aikin Dan Sanda tun farko a Nijeriya.

    1 comment: